caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Saad, aya 84

Makka · tsarin saukarwa 38 · 38:84

قَالَ فَٱلْحَقُّ وَٱلْحَقَّ أَقُولُ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi(Allah) Ya ce, "To, (wannan magana ita ce) gaskiya. Kuma gaskiya Nake faɗa."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70