caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Saad, aya 79

Makka · tsarin saukarwa 38 · 38:79

قَالَ رَبِّ فَأَنظِرْنِىٓ إِلَىٰ يَوْمِ يُبْعَثُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiYa ce, "Ya Ubangijina! To, Ka yi mini jinkiri zuwa ga rãnar da ake tãyar da su."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70