caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Saad, aya 64

Makka · tsarin saukarwa 38 · 38:64

إِنَّ ذَٰلِكَ لَحَقٌّ تَخَاصُمُ أَهْلِ ٱلنَّارِ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiLalle wannan, haƙĩƙa, gaskiya ne, husũmar mutãnen wutã.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70