caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Saad, aya 50

Makka · tsarin saukarwa 38 · 38:50

جَنَّٰتِ عَدْنٍ مُّفَتَّحَةً لَّهُمُ ٱلْأَبْوَٰبُ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiGidãjen Aljannar zama, alhãli kuwa tanã abar buɗe wa kõfõfi sabõda su.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70