caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Saad, aya 31

Makka · tsarin saukarwa 38 · 38:31

إِذْ عُرِضَ عَلَيْهِ بِٱلْعَشِىِّ ٱلصَّٰفِنَٰتُ ٱلْجِيَادُ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiA lõkacin da aka gitta masa dawãki mãsu asali, [1]a lõkacin maraice.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70