caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu As-Saaffaat, aya 22

Makka · tsarin saukarwa 56 · 37:22

ٱحْشُرُوا۟ ٱلَّذِينَ ظَلَمُوا۟ وَأَزْوَٰجَهُمْ وَمَا كَانُوا۟ يَعْبُدُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKu tãra waɗanda suka yi zãlunci, da abõkan haɗinsu, da abin da suka kasance sunã bautãwa.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70