caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu As-Saaffaat, aya 180

Makka · tsarin saukarwa 56 · 37:180

سُبْحَٰنَ رَبِّكَ رَبِّ ٱلْعِزَّةِ عَمَّا يَصِفُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiTsarki ya tabbata ga Ubangijinka, Ubangijin rinjãye, daga barin abin da suke siffantãwa.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70