caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu As-Saaffaat, aya 171

Makka · tsarin saukarwa 56 · 37:171

وَلَقَدْ سَبَقَتْ كَلِمَتُنَا لِعِبَادِنَا ٱلْمُرْسَلِينَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma lalle, haƙĩƙa kalmar Mu ta gabãta ga bãyinMu, Manzanni.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70