caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu As-Saaffaat, aya 16

Makka · tsarin saukarwa 56 · 37:16

أَءِذَا مِتْنَا وَكُنَّا تُرَابًا وَعِظَٰمًا أَءِنَّا لَمَبْعُوثُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Shin, idan mun mutu, kuma muka kasance turɓaya da kasũsuwa, ashe, lalle mũ tabbas waɗandaake tãyarwa ne?
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70