caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu As-Saaffaat, aya 150

Makka · tsarin saukarwa 56 · 37:150

أَمْ خَلَقْنَا ٱلْمَلَٰٓئِكَةَ إِنَٰثًا وَهُمْ شَٰهِدُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKõ kuma Mun halitta malã'iku mãtã ne, alhãli kuwa sũ sunãhalarce?
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70