caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu As-Saaffaat, aya 114

Makka · tsarin saukarwa 56 · 37:114

وَلَقَدْ مَنَنَّا عَلَىٰ مُوسَىٰ وَهَٰرُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma lalle, Mun yi ni'ima ga Mũsã da Hãrũna.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70