caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Yaseen, aya 42

Makka · tsarin saukarwa 41 · 36:42

وَخَلَقْنَا لَهُم مِّن مِّثْلِهِۦ مَا يَرْكَبُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma Muka halitta musu, daga irinsa, abin da suke hawa.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70