ٱتَّبِعُوا۟ مَن لَّا يَسْـَٔلُكُمْ أَجْرًا وَهُم مُّهْتَدُونَ Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Ku bi waɗanda bã su tambayar ku wata ijãra kuma sũ shiryayyu ne."