caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Ahzaab, aya 64

Madina · tsarin saukarwa 90 · 33:64

إِنَّ ٱللَّهَ لَعَنَ ٱلْكَٰفِرِينَ وَأَعَدَّ لَهُمْ سَعِيرًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiLalle Allah Yã la'ani kãfirai, kuma Yã yi musu tattalin wata wuta mai ƙũna.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70