caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Ahzaab, aya 65

Madina · tsarin saukarwa 90 · 33:65

خَٰلِدِينَ فِيهَآ أَبَدًا لَّا يَجِدُونَ وَلِيًّا وَلَا نَصِيرًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSunã madawwama a cikinta har abada, bã su sãmun majiɓinci, kuma bã su sãmun mataimaki.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70