caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Ahzaab, aya 54

Madina · tsarin saukarwa 90 · 33:54

إِن تُبْدُوا۟ شَيْـًٔا أَوْ تُخْفُوهُ فَإِنَّ ٱللَّهَ كَانَ بِكُلِّ شَىْءٍ عَلِيمًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiIdan kun bayyana wani abu, kõ kuma kuka ɓõye shi, to, lalle Allah Ya kasance Masani ga kõme.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70