caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Ahzaab, aya 47

Madina · tsarin saukarwa 90 · 33:47

وَبَشِّرِ ٱلْمُؤْمِنِينَ بِأَنَّ لَهُم مِّنَ ٱللَّهِ فَضْلًا كَبِيرًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma ka yi bushãra ga mũminai cẽwa, sũnã da falalamai girma daga Allah.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70