وَدَاعِيًا إِلَى ٱللَّهِ بِإِذْنِهِۦ وَسِرَاجًا مُّنِيرًا Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma mai kira zuwa ga Allah da izninSa, kuma fitila mai haskakãwa.