caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu As-Sajda, aya 8

Makka · tsarin saukarwa 75 · 32:8

ثُمَّ جَعَلَ نَسْلَهُۥ مِن سُلَٰلَةٍ مِّن مَّآءٍ مَّهِينٍ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSa'an nan Ya sanya ɗiyansa daga wani asali na wani ruwa wulãkantacce.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70