caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu As-Sajda, aya 30

Makka · tsarin saukarwa 75 · 32:30

فَأَعْرِضْ عَنْهُمْ وَٱنتَظِرْ إِنَّهُم مُّنتَظِرُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSabõda haka ka kau da kai daga barinsu, kuma, ka yi jira lalle, sũ ma mãsu jira ne.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70