caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Aal-i-Imraan, aya 46

Madina · tsarin saukarwa 89 · 3:46

وَيُكَلِّمُ ٱلنَّاسَ فِى ٱلْمَهْدِ وَكَهْلًا وَمِنَ ٱلصَّٰلِحِينَ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Kuma yana yi wa mutãne magana a cikin shimfiɗar jariri, da kuma lõkacin da yana dattijo, kuma yana daga sãlihai."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70