caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Aal-i-Imraan, aya 158

Madina · tsarin saukarwa 89 · 3:158

وَلَئِن مُّتُّمْ أَوْ قُتِلْتُمْ لَإِلَى ٱللَّهِ تُحْشَرُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma lalle ne idan kun mutu ko kuwa aka kashe ku, haƙĩƙa, zuwa ga Allah ake tãra ku.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70