caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Aal-i-Imraan, aya 141

Madina · tsarin saukarwa 89 · 3:141

وَلِيُمَحِّصَ ٱللَّهُ ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ وَيَمْحَقَ ٱلْكَٰفِرِينَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma dõmin Allah Ya ɗauraye waɗanda suka yi ĩmãni, kuma Ya ƙõƙe kãfirai.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70