caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Aal-i-Imraan, aya 138

Madina · tsarin saukarwa 89 · 3:138

هَٰذَا بَيَانٌ لِّلنَّاسِ وَهُدًى وَمَوْعِظَةٌ لِّلْمُتَّقِينَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiWannan bayãni ne ga mutãne, kuma shiryuwa ce da wa'azi ga mãsu taƙawa.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70