caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu An-Naml, aya 72

Makka · tsarin saukarwa 48 · 27:72

قُلْ عَسَىٰٓ أَن يَكُونَ رَدِفَ لَكُم بَعْضُ ٱلَّذِى تَسْتَعْجِلُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKa ce: "Akwai fatan sãshen abin da kuke, nẽman gaggãwarsa, ya kasance yã kuturta[1] a gare ku."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70