caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu An-Naml, aya 50

Makka · tsarin saukarwa 48 · 27:50

وَمَكَرُوا۟ مَكْرًا وَمَكَرْنَا مَكْرًا وَهُمْ لَا يَشْعُرُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKa dũba yadda ãƙibar mãkircinsu ta kasance lalle Mũ Mun darkãke su da mutãnensu, gabã ɗaya.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70