caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu An-Naml, aya 27

Makka · tsarin saukarwa 48 · 27:27

قَالَ سَنَنظُرُ أَصَدَقْتَ أَمْ كُنتَ مِنَ ٱلْكَٰذِبِينَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiYa ce: "Za mu dũba shin kã yi gaskiya ne, kõ kuwa kã kasance daga maƙaryata?"
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70