caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Ash-Shu'araa, aya 93

Makka · tsarin saukarwa 47 · 26:93

مِن دُونِ ٱللَّهِ هَلْ يَنصُرُونَكُمْ أَوْ يَنتَصِرُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Baicin Allah? Shin sunã tamakon ku kõ kuwa sunã tsare kansu?"
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70