caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Ash-Shu'araa, aya 71

Makka · tsarin saukarwa 47 · 26:71

قَالُوا۟ نَعْبُدُ أَصْنَامًا فَنَظَلُّ لَهَا عَٰكِفِينَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSuka ce: "Munã bauta wa gumãka, sabõda haka munã yini mãsu lazimta a gare su."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70