caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Ash-Shu'araa, aya 70

Makka · tsarin saukarwa 47 · 26:70

إِذْ قَالَ لِأَبِيهِ وَقَوْمِهِۦ مَا تَعْبُدُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiA sã'ilin da ya ce wa ubansa da mutãnensa, "Mẽne ne kuke bauta wa?"
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70