caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Ash-Shu'araa, aya 62

Makka · tsarin saukarwa 47 · 26:62

قَالَ كَلَّآ إِنَّ مَعِىَ رَبِّى سَيَهْدِينِ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiYa ce: "Kayya! Lalle ne Ubangijina Yanã tare da ni, zai shiryar da ni."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70