caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Ash-Shu'araa, aya 36

Makka · tsarin saukarwa 47 · 26:36

قَالُوٓا۟ أَرْجِهْ وَأَخَاهُ وَٱبْعَثْ فِى ٱلْمَدَآئِنِ حَٰشِرِينَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSuka ce: "Ka jinkirtar da shi, shĩ da ɗan'uwansa, kuma ka aika mãsu gayya a cikin birãne."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70