caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Ash-Shu'araa, aya 34

Makka · tsarin saukarwa 47 · 26:34

قَالَ لِلْمَلَإِ حَوْلَهُۥٓ إِنَّ هَٰذَا لَسَٰحِرٌ عَلِيمٌ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi(Fir'auna) ya ce ga mashãwarta a gẽfensa, "Lalle ne, wannan haƙĩƙa, masihirci ne, mai ilmi!
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70