فَأَلْقَىٰ عَصَاهُ فَإِذَا هِىَ ثُعْبَانٌ مُّبِينٌ Hausa Translation - Abu Bakr JumiSai ya jẽfa sandarsa, sai ga ta kumurci bayyananne.