caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Ash-Shu'araa, aya 29

Makka · tsarin saukarwa 47 · 26:29

قَالَ لَئِنِ ٱتَّخَذْتَ إِلَٰهًا غَيْرِى لَأَجْعَلَنَّكَ مِنَ ٱلْمَسْجُونِينَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiYa ce: "Lalle ne idan ka riƙi wani abin bautãwa wanĩna haƙĩƙa, inã sanyã ka daga ɗaurarru."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70