caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Ash-Shu'araa, aya 213

Makka · tsarin saukarwa 47 · 26:213

فَلَا تَدْعُ مَعَ ٱللَّهِ إِلَٰهًا ءَاخَرَ فَتَكُونَ مِنَ ٱلْمُعَذَّبِينَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSabõda haka, kada ka kira wani abin bautãwa na dabam tãre da Allah, sai ka kasance daga waɗanda ake yi wa azãba.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70