caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Ash-Shu'araa, aya 208

Makka · tsarin saukarwa 47 · 26:208

وَمَآ أَهْلَكْنَا مِن قَرْيَةٍ إِلَّا لَهَا مُنذِرُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma bã Mu halakar da wata alƙarya ba fãce tanã da mãsu gargaɗi.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70