caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Ash-Shu'araa, aya 20

Makka · tsarin saukarwa 47 · 26:20

قَالَ فَعَلْتُهَآ إِذًا وَأَنَا۠ مِنَ ٱلضَّآلِّينَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiYa ce: "Na aikata shi a lõkacin inã daga mãsu jãhilcin fushi."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70