caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Ash-Shu'araa, aya 113

Makka · tsarin saukarwa 47 · 26:113

إِنْ حِسَابُهُمْ إِلَّا عَلَىٰ رَبِّى لَوْ تَشْعُرُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Hisãbinsu bai zama ba fãce ga Ubangijina, dã kunã sansancẽwa."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70