caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Ash-Shu'araa, aya 111

Makka · tsarin saukarwa 47 · 26:111

قَالُوٓا۟ أَنُؤْمِنُ لَكَ وَٱتَّبَعَكَ ٱلْأَرْذَلُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSuka ce: "Ashe, zã mu yi ĩmãni sabõda kai alhãli kuwa mafiya ƙasƙanci sun bi ka?"
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70