caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Ash-Shu'araa, aya 10

Makka · tsarin saukarwa 47 · 26:10

وَإِذْ نَادَىٰ رَبُّكَ مُوسَىٰٓ أَنِ ٱئْتِ ٱلْقَوْمَ ٱلظَّٰلِمِينَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma a lõkacin da Ubangijinka Ya kirãyi Mũsã, "Ka je wa mutãnen nan azzãlumai.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70