خَٰلِدِينَ فِيهَا حَسُنَتْ مُسْتَقَرًّا وَمُقَامًا Hausa Translation - Abu Bakr JumiSuna madawwama a cikinsa. Ya yi kyau ga zama matabbaci da mazauni.