caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Furqaan, aya 56

Makka · tsarin saukarwa 42 · 25:56

وَمَآ أَرْسَلْنَٰكَ إِلَّا مُبَشِّرًا وَنَذِيرًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiBa Mu aika ka ba sai kana mai bãyar da bushãra, kuma mai gargaɗi.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70