caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Furqaan, aya 57

Makka · tsarin saukarwa 42 · 25:57

قُلْ مَآ أَسْـَٔلُكُمْ عَلَيْهِ مِنْ أَجْرٍ إِلَّا مَن شَآءَ أَن يَتَّخِذَ إِلَىٰ رَبِّهِۦ سَبِيلًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKa ce: "Bã ni tambayar ku wata ijãra a kansa fãce wanda ya so ya riƙi wata hanya[1] zuwa ga Ubangijinsa."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70