caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Furqaan, aya 39

Makka · tsarin saukarwa 42 · 25:39

وَكُلًّا ضَرَبْنَا لَهُ ٱلْأَمْثَٰلَ وَكُلًّا تَبَّرْنَا تَتْبِيرًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma kõwannensu Mun buga masa misãlai, kuma kõwanne Mun halakar da (shi), halakarwa.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70