وَيُبَيِّنُ ٱللَّهُ لَكُمُ ٱلْـَٔايَٰتِ وَٱللَّهُ عَلِيمٌ حَكِيمٌ Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma Allah Yanã bayyana muku ãyõyin Sa, kuma Allah Masani ne, Mai hikima.