caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu An-Noor, aya 17

Madina · tsarin saukarwa 102 · 24:17

يَعِظُكُمُ ٱللَّهُ أَن تَعُودُوا۟ لِمِثْلِهِۦٓ أَبَدًا إِن كُنتُم مُّؤْمِنِينَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiAllah Yanã yi muku wa'azi, kada ku kõma ga irinsa, har abada, idan kun kasance mũminai.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70