caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Muminoon, aya 92

Makka · tsarin saukarwa 74 · 23:92

عَٰلِمِ ٱلْغَيْبِ وَٱلشَّهَٰدَةِ فَتَعَٰلَىٰ عَمَّا يُشْرِكُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiMasanin ɓõye da bayyane. sa'an nan Ya ɗaukaka daga barin abin da suke yi na shirka.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70