caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Muminoon, aya 73

Makka · tsarin saukarwa 74 · 23:73

وَإِنَّكَ لَتَدْعُوهُمْ إِلَىٰ صِرَٰطٍ مُّسْتَقِيمٍ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma lalle ne kai haƙĩƙa kanã kiran su zuwa ga hanya madaidaiciya.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70