caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Muminoon, aya 56

Makka · tsarin saukarwa 74 · 23:56

نُسَارِعُ لَهُمْ فِى ٱلْخَيْرَٰتِ بَل لَّا يَشْعُرُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiMunã yi musu gaggãwa ne a cikin alhẽrõri?
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70